DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Siyasa

Wasanni

Nishadi

Karin labarai

Majalisar wakilan Nijeriya ta bukaci karin jami’an tsaro domin yaki da ‘yan bindiga a jihar Sokoto

Majalisar wakilan Nijeriya ta bukaci rundunar soji, ’yan sanda da sauran hukumomin tsaro su yi hadin gwiwa tare da aiki domin dakile yawaitar hare-haren...

Sanata mai wakiltar Bauchi ta Arewa, Kaila Samaila, ya bar jam’iyyar PDP ya koma APC

Jaridar Punch ta ruwaito cewa, Sanata Samaila ya sanar da hakan ne cikin wata wasika da ya aike wa shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill...

Gwamnatin Tarayya ta janye darasin “mathematics” daga cikin wadanda dole dalibin Arts ya ci su a jarabawar WAEC da NECO

Ma’aikatar Ilimi ta Nijeriya ta bayyana cewa ɗaliban sakandare a fannin “Art” ba za a sake tilasta musu samun kiredit a lissafi ba a...