Hotuna:Tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya isa kotu kan tuhume-tuhume 10

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya isa Babbar Kotun Jihar Kaduna domin ci gaba da shari’arsa da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC. Kotun ta dage sauraron bukatar belin da ya gabatar zuwa ranar 14 ga Afrilu. Hukumar ICPC ta gurfanar da El-Rufai a gaban kotu kan tuhume-tuhume guda 10, … Continue reading Hotuna:Tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya isa kotu kan tuhume-tuhume 10