0 thoughts on “Ban ce zan tsaya takarar shugaban ƙasa ba – Tinubu

  1. A gaskiya mutane da dama ciki kuwa har da ni muna hasashen cewa Tinubu nada muradin tsayawa takara a tutar jam’iyyar Apc ganin yanda yake da karfin fada aji a jam’iyyar.
    To sai dai masana da masu sharhi na ganin cewa ba lallai bane hakarsa ta cimma Ruwa sakamakon cire Adams oshumole gada shugabancin jam’iyyar.
    Umar farouk ibrahim daga katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

error: Content is protected !!