Ba za mu iya sauya lokacin haska shirin Dadin-Kowa saboda Azumi ba – Arewa24 – DCL Hausa

6 thoughts on “Ba za mu iya sauya lokacin haska shirin Dadin-Kowa saboda Azumi ba – Arewa24

  1. Amman tashar Arewa 24 bai kamata su fadi wannan a matsayin dalilinsu ba, domin ai duk da tashar ta duniya ce ina ganin duk duniya Hausawa ne suka fi kallon wannan tasha kuma mafiyawan Hausawa Musulmai he don haka ya kamata ta rika girmama ra’ayin abokan huldarta, musamman idan abun ya shafi al’ada ko addininsu. Dama ace hujjar da suka bada ba wannan bace kilan afi saurin yadda dasu.

    Sannan suma masu kallon a wannan lokacin da laifinsu tunda sun fifita kallon akan suje suyi Ibada akan lokaci. Idan da ace mutane zasu kauracewa kallon a wadannan lokuttan dole a canza lokacin saboda ai anayi ne domin a kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: