2 thoughts on “Ƴanbindiga sun far wa kotu, sun sace Alƙali a Katsina

  1. Hmmm ai bazamuyi mamakin hakanba saboda gwamnatin tamayar da Fulani ‘yangata, amma sukuwa mutanen kirki ba’a daukesu bakin komai ba, akashe na kashewa a kama na kamawa, a keta alfarmar Mata, amma ba’a ganin laifin su, harma lallashin su akeyi kuma abasu kudade, wllh da sannu ruwa ke cika daji, Insha’allah ku za’a cigaba da daukewa, domin kuwa ba’a shuka irin gyada aje girbar dawa, duk sai munafurcin ku ya cinyeku. da izinin Allah! Munafukan banza da wofi.

  2. Idan yana adalci Allah kafi kowa sani Allah ka kubutar da shi cikin lumana. Idan kuma azzalumi ne ya Allah kafi kowa sani Allah kasa su kashe shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

error: Content is protected !!