2 thoughts on “Bauchi: Tukunyar Gas ta tarwatse, ta yi ajalin mutane tare da raunata wasu

 1. Yana da kyau ku gyara yadda kuke samun labarai domin wannan labarin akwai kura kurai a ciki.
  1. Mota ce tirela ta kama da wuta
  2. Mutum daya ne ya rasu ba biyu ba.
  3. Kuma ranar Lahadi abin ya faru ba Litinin ba.
  Yana da kyau ku gyara

  1. Mun gode kwarai da gaske da wannan shawara. Sai dai kamar yadda ka gani a cikin labarin jaridar Punch ta ruwaito shi kuma mun rubuta karara da cewa labarin ya fito ne daga jaridar Punch. Muna godiya kwarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

error: Content is protected !!