September 26, 2021

1 thought on “Da Dumi-Dumi: Sojoji sun bindige ‘yan ta’adda a Sokoto

  1. Masha Allah muna murna da samun irin wannan rahoton do kullun mu abinda muke son mu rika Ji kenan cewar Allah ya ba jami’an tsaron mu nasara kan wannan yan’taaddar Allah Kuma ya Kara tona masu asiri duniya da lahira ameen.
    Allah ya Kara kawo mana zaman lafiya Mai dorewa da wkanciyar hankali a jahohin mu na arewa dama kasa baki daya ameen.

    Daga
    Abdulkareen AK Ibrahim
    Katsina.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

error: Content is protected !!