September 26, 2021

2 thoughts on “Mawaƙi Naziru ya sa an kama matashin Mawaƙi a Katsina

  1. Ban yi mamaki ba, domin hakan na faruwa. Shekarun baya ma wani ya yi amfani da sunan fitaccen mawaki Dauda Kahutu Rarara. Baiwa Allah ke badawa, babu dalilin da zai sa wani ya ri’ka amfani da muryar wani in ba yaudara ba da cuts.

  2. Ahmed Ibrahim kanin Yarima;
    Yanada kyau ku fara tantance wanda ya fada maku labari kafin ku fitar dashi, na farko shikanshi wanda ya baku labarin ko asalin sunan Yarima bai sani ba, asalin sunanshi Almustapha Ibrahim, ba Mustapha Abubakar ba kuma babu gaskiya acikin bayaninshi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

error: Content is protected !!