October 17, 2021

1 thought on “An cinye alawus-alawus na ƴan sandan dake yaki da ta’addanci a Zamfara

  1. To ai kaji matsalar, sabo da Allah wannan wane irin zalunci ne ace mutanen Nan na cikin daji sun baro iyalan su suna aiki ba dare ba rana na a mutu ko ayi rai amman hakkin su ya gagara biya, kuma ita gwamnatin jaha tace ba a binta ko sisi to kenan zalunci daga shugaban su ne kenan, ya kamata gaskiya IG na kasa daya sa a binciki wannan matsalar ba tare da bata wani lokaci ba kuma idan na gano Wanda ya zalunci wannan bayin Allah a gaugauta daukar matakin ladabtarwa ba tare da bata wani lokaci ba, domin wannan yana rage ma ma’aitan kwarin guiwar yin aikin, Allah dai ya kyauta shi yasa ake zargin cewar a kwai wadan da basu son a kawo karshen wannan matsalar ta rashin tsaro don abinda suke samu a cikin matsalar, Allah dai ya kyauta ya toni asirin duk Mai yima wannan kokari da ake na kawo karshen wannan matsalar zagon kasa ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

error: Content is protected !!