22 thoughts on “Kafar yada labaran DCL Hausa na neman ma’aikata

  1. Assalmu’alaikum.
    Tambaya ta ana ita ce shin wanda ya fito daga jihar Katsina tana ita shiga cikin masu neman wannan damar?

  2. Ishak rabiu

    Kano state babeji Lga
    Ni musulmine kuma inna da kwarewa wajan daukar hoto sanna inna bibiyar labari wajan ganin ingancinsa bana yanda da lbr harsai nasami tushensa kuma inna da alaqa da matasa sosai kuma nayi imani zakuji dadin Aiki danisai Insha Allah inna fatan samun nasara

    1. Sunana Muhammad sani.Ina zaune a cikin garin Katsina, kuma nayi karatun aikin jarida a matakin Diploma.sannan ina fatan zaku bani damar yin aiki tare daku domin ci gaban Harshen Hausa da kuma inganta aikin a Hukumance. Na gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

%d bloggers like this: