DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Zan samar da tsaron da ko tsakar dare ‘yan Nijeriya za su iya fita harkokinsu inji sabon shugaban sojoji

-

Babban hafsan sojin kasa na Nijeriya Manjo Janar Taoreeq Lagbaja, ya ce karkashin jagorancinsa, sojoji za su gudanar da aikin samar da tsaron da zai sa al’ummomin dake Neja, Zamfara da sauran jihohin dake fama da matsalolin tsaro za su rika fita harkokinsu ko da karfe biyun dare ne ba tare da sun ji tsoron harin ta’addanci ba.

Janaral Lagbaja ya ce sojoji za su yi aiki sosai a dazukan Birnin Gwari na jihar Kaduna da na Dansadau a jihar Zamfara inda ke da maboyar ‘yan ta’adda, ta yadda za su rasa mafaka.
Babban hafsan sojin na magana ne a lokacin da ya karbi bakuncin Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani a hedikwatar tsaro ta kasa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Jami’ar Kogi ta tabbatar da mutuwar malami a otel yayin da yake tare da wata ɗaliba

Rundunar 'yan sandan Jihar Kogi ta tabbatar da mutuwar Olabode Abimbola Ibikunle, malami a sashen kula da harkokin Jama'a na Jami’ar Prince Abubakar Audu, Anyigba. Rahotanni...

Yadda ‘yan cabals ke turawa Buhari takardu a boye don ya sanya musu hannu – Tsohon shugaban ma’aikata, Gambari

Tsohon shugaban ma’aikata na Marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, Farfesa Ibrahim Gambari, ya bayyana yadda wasu makusantan shugaban suka rika tsallake shi tare da mika takardu...

Mafi Shahara