DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnan Kano ya dora wa ma’aikata N20,000 a albashinsu don rage radadin tsadar rayuwa

-

Google search engine
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano dora wa ma’aikatan gwamnati N20,000 kan albashinsu domin rage masu radadin cire tallafin man fetur.
‘Yan fansho kuma ya ba su kyautar N15,000.
Jaridar Leadership ta ruwaito shugaban kungiyar kwadago ta TUC a jihar Kano Comrade Mubarak Buba Yarima na cewa karin zai fara aiki daga watan Disambar 2023 har zuwa nan da watanni shida.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Jami’ar Kogi ta tabbatar da mutuwar malami a otel yayin da yake tare da wata ɗaliba

Rundunar 'yan sandan Jihar Kogi ta tabbatar da mutuwar Olabode Abimbola Ibikunle, malami a sashen kula da harkokin Jama'a na Jami’ar Prince Abubakar Audu, Anyigba. Rahotanni...

Yadda ‘yan cabals ke turawa Buhari takardu a boye don ya sanya musu hannu – Tsohon shugaban ma’aikata, Gambari

Tsohon shugaban ma’aikata na Marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, Farfesa Ibrahim Gambari, ya bayyana yadda wasu makusantan shugaban suka rika tsallake shi tare da mika takardu...

Mafi Shahara