DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Makamai milyan 200 ke hannun yan Nijeriya ba bisa ka’ida ba – Uba Sani 

-

 Makamai milyan 200 ke hannun yan Nijeriya ba bisa ka’ida ba – Uba Sani 

Google search engine

Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya koka kan yadda bindigu kusan miliyan 200 ke hannun yan Nijeriya da suka mallaka ba bisa ka’ida ba.

Gwamna Sani ya bayyana hakan ne a wata hira da gidan Talabijin na Channels TV Siyasar Lahadi.

Ya ce yaduwar bindigun ne ke haddasa tabarbarewar tsaro a kasar, inda ya yi kira da a sake duba dokar mallakar bindiga a kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnatin Sokoto za ta bude kofar tuba ga masu tayar da kayar baya dake neman sulhu a jihar

Gwamnatin jihar Sokoto ta bayyana aniyar ta na tattaunawa da masu tada kayar baya da ke dauke da makamai wadanda suke shirye domun ajiye makamansu...

Majalisar Dattijai ta mikawa shugaba Tinubu kudirin sake fasalin haraji domin amincewa

Majalisar dattijai ta mika kudirin dokar sake fasalin haraji zuwa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin amincewa da aiwatarwa. Shugaban kwamitin majalisar kan yada labarai,...

Mafi Shahara