DCL Hausa Radio
Kaitsaye

‘Yan bindiga sun nemi a ba su kudin fansa Naira tiriliyan 40 da babura 150 a Kaduna

-

 ‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da mutane 16 a unguwar Gonin Gori da ke wajen garin Kaduna na Nijeriya sun nemi kudin da suka zarta hankali, inda a wannan Litinin manyan unguwar suka ce maharan da suka kwashi mutanen unguwarsu a ranar 28 ga watan Fabrairun da ya gabata sun nemi a ba su naira tiriliyan 40 ( kusan sau 2 na kasafin kudin kudin Nijeriya na 2024) da motocin Hilux 11 da kuma babura 150 a matsayin kudin fansa domin su sako mutanen na Gonin Gora.

Google search engine

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tsohon sakataren gwamnatin Nijeriya Babachir Lawal ya fice daga APC

Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawal, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar APC a hukumance, ta cikin wata wasika da ya aikawa shugaban jam’iyyar na...

APC ta sanar da fara sayar da fom din takarar zaben cike gurbi na majalisar tarayya

Jam’iyyar APC ta sanar da fara sayar da fom na neman takara da sha’awar zama ‘yan takara domin zaben cike gurbi na Majalisar Tarayya da...

Mafi Shahara