DCL Hausa Radio
Kaitsaye

‘Yansanda sun kama masu laifi 2,329 cikin watanni 3 a Legas

-

 Rundunar ‘yansandan jihar Legas ta ce jami’anta sun kama mutane 2,329 da ake zarginsu da aikata laifuka a wani samame daban-daban a cikin birnin a cikin watanni uku da suka gabata. 

Kwamishinan ‘yan sanda (CP), Mista Adegoke Fayoade, wanda ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai

Google search engine

Rundunar ta ce daga cikin mutanen 2,329 tuni aka gurfanar da mutane 2,253 a gaban kuliya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Yadda ‘yan cabals ke turawa Buhari takardu a boye don ya sanya musu hannu – Tsohon shugaban ma’aikata, Gambari

Tsohon shugaban ma’aikata na Marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, Farfesa Ibrahim Gambari, ya bayyana yadda wasu makusantan shugaban suka rika tsallake shi tare da mika takardu...

Ficewar Atiku daga PDP ya saba faruwa, muna sa ran zai dawo – Damagum

Shugaban riko na jam’iyyar PDP Ambasada Iliya Damagum, ya bayyana ficewar tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, daga jam’iyyar a matsayin wani lamari da ba...

Mafi Shahara