DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An kama malamin makaranta da ake zargi da keta haddin dalibarsa

-

‘Yan sanda a jihar Lagos sun kama wani malamin makaranta Gbolahan Osinusi, mai shekaru 42 bisa zargin keta haddin wata dalibarsa. Daily Trust ta ce malamin ya kwashe shekaru 5 cur yana alaka da wannan daliba tun tana ‘yar shekara 12 a duniya. Kazalika, an zargi Gbolahan da tursasa mata ta zubar da juna biyun da ya dirka mata a tsawon wannan lokacin.
Ana zargin malamin da ke koyarwa a makarantar Ketu-Epe da kuma tursasa wa dalibar yin rantsuwa da Allah cewa ba za ta fada wa kowa ba halin da ake ciki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara