A cikin hirarsa da gidan talabijin na Channels, Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban na Nijeriya, ya ce shugaba Tinubu bai zo domin ya jawo wa ‘yan kasa zafin rayuwa ba sai don ya gyara tattalin arzikin kasar ta yadda kowa zai amfana.
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...