HomeUncategorizedJam'iyyar LP mai mulki a jihar Abia ta sha kaye a zaben...

Jam’iyyar LP mai mulki a jihar Abia ta sha kaye a zaben kananan hukumomi

-

Jam’iyyun YPP da ZLP sun bada mamaki a zaben kananan hukumomi a Abia 

Jam’iyyar Labour Party a jihar Abia ta Gwamna Alex Otti ta sha kaye a zaben kananan hukumomin da aka gudanar ranar Asabar.

Sabbin Jam’iyyu irinsu; Young Progressive Party da Zenith Labour Party su suka yi kaka gida a zaben 

Jam’iyyar ta LP ba ta samu damar lashe koda kujera daya ba, jam’iyyar Zenith Labour Party, ZLP ta lashe kujerun shugabannin kananan hukumomi 15 yayin da YPP ta samu kujeru biyu.

Haka kuma sanannun jam’iyyu da suka hada da APC, PDP da kuma NNPP su ma ba su samu karbuwa ba

a zaben

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin...

Kawance domin kayar da Tinubu a 2027 ba zai yi wani tasiri ba, bata lokaci ne kawai, in ji dan jam’iyyar PDP Ayo Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya yi watsi da gamayyar jam’iyyun adawa na siyasa da ake tattaunawa a kai, da nufin kifar da Gwamnatin...

Babu wanda ya hana Kasshim Shettima shiga fadar Shugaban kasa ta Villa, labarin ba ya da tushe bare makama – Mai magana da yawunsa...

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai Stanley Nkwocha,ya bayyana labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta, dangane da hana...

Jiga-jigan APC sun tattaru a Abuja, sun tabbatar wa da Shugaba Tinubu zai yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben 2027

Jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki sun gudanar da wani gangami a Abuja, inda suka bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin rinjaye a...

Most Popular

spot_img