DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kada ka saryantar da amanar Kanawa da ke kanka, saboda yi wa Kwankwaso biyayya – Kawu Sumaila ya ja hankalin Gwamna Abba na Kano

-

Sanata mai wakiltar yankin Kano ta Kudu, Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya shawarci gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf cewa, kada ya juyawa Kanawa baya domin yi wa tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa biyayya. 

A wata ganawa da manema  labarai a Abuja, Sanatan ya ce Gwamnan ba zai iya da alhakin miliyoyin al’ummar jihar ba idan ya juya musu baya. 

A cewar Kawu Sumaila dole ne Gwamna Abba ya hada kai da mai gidansa Kwankwaso domin ci gaban al’ummar Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Farashin buhun shinkafar waje mai nauyin 50KG ya koma N58,000 a wasu sassan Nijeriya in ji wani rahoton da majiyar DCL Hausa ta Punch ta wallafa.

Rahoton da kamfanin S&P Global ya fitar ya bayyana cewa farashin buhun shinkafa mai nauyin kilo 50 ya sauka zuwa N58,000 a wasu yankunan Najeriya,...

‘Yan siyasar da ke neman mukamai ba don talakawa suke yi ba – Zargin Bafarawa ga ‘yan siyasar Nijeriya

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi zargin cewa an yi wa siyasar adawa kamshin mutuwa a Najeriya. Bafarawa, wanda ya kasance jigo...

Mafi Shahara