DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Nijeriya ta samu tikitin zuwa gasar cin kofin nahiyar Afirka

-

Yan wasan Super Eagles sun samu tikitin zuwa kasar Morocco domin buga gasar cin kofin kasashen nahiyar Afirka ta shekara ta 2025. 
Super Eagles ta samun wannan nasara bayan da su ka tashi 1 – 1 a wasan karshe da ta buga da kasar Benin. 
Duk da cewa akwai wasa daya da ta rage wa ‘yan wasan, Nijeriya ce kan teburi a rukuni na ‘D’ da maki 11, yayin da Benin ke bi ma ta da maki 7, Rwanda kuwa maki 5.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara