Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama mutum 82 cikin mako biyu

-

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gabatar da mutum 82 da ta cafke bisa zargin da aikata laifuka daban-daban a fadin jihar. 
Mai magana da yawun rundunar, Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce daga cikin wadanda suka kama akwai mutum 13 da ake zargi da fashi da makami, da mutum 13 da ake zargi da sata, da wasu yan daba 35. 
Akwai mutum 12 da ake zargin dilolin Ć™waya ne, sai m mutum 5 da ake zargi da aikata zamba da mutum da ake zargi da satar mashin da kuma garkuwa da mutane. 
Kakakin rundunar ya ce su kwato bindiga kirar AK47 da bindiga 3 samfurin gida da wayoyin hannu 10 da kuma wasu miyagun makamai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara