DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hukumar kwastam a Nijeriya ta tara kudaden da yawansu ya kai tiriliyan 2 a tashar ruwa ta Apapa dake Lagos.

-

 

Hukumar kwastam a Nijeriya ta tara kudaden da yawansu ya kai tiriliyan 2 a tashar ruwa ta Apapa dake Lagos. 

Hukumar hana fasakauri ta kasa (Custom) ta ce jami’anta da ke aiki a tashar jiragen ruwa da ke Apapa a jihar Lagos sun tara kudaden shiga da yawansu ya kai kimanin Naira tiriliyan biyu 2. 

Shugaban hukumar na yankin, Kwanturola Babatunde Olomu, ne ya bayyana hakan a lokacin da yake jawabi a yayin wani fareti da jami’an kwastam su ka gudanar  a ranar Laraba a jihar Legas.

Mista Olomu ya ce hukumar na son cimma muradinta na samun tiriliyan 2.2tr kafin karshen Disamba na  wannan shekarar.

Ya ce rundunar ya bayyana cewa hukumar ta yi nasarar tattara kashi 40 na jimillar kudaden da hukumar ta tara da a fadin kasar zuwa yanzu da suka kai naira tiriliyan 5.07.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara