DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Mace daya na mutuwa a kowane minti 10 sanadiyar miji ko ‘yan uwanta, a cewar rahoton MDD

-

Wani sabon rahoton majalisar dunkin duniya ya nuna cewa mata da yara mata 85,000 ne ake kashe da gangan a cikin shekara ta 2023, kuma sama da shi 60 na matan mazajensu ne ko ‘yan uwansu ke kashe su.

Wannan kididdigar na nuni da cewa, duk minti 10 ana kashe mace 1 babba ko yarinya, kamar yadda jaridar Punch ta wallafa.
Rahoton wanda ke zuwa a daidai lokacin da ake bukin kwanaki 16 na yaki da jin zarafin mata, ya bayyana irin hadari da kuma barazanar da mata ke fuskanta a duniya musamman a nahiyar Afrika.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Farashin buhun shinkafar waje mai nauyin 50KG ya koma N58,000 a wasu sassan Nijeriya in ji wani rahoton da majiyar DCL Hausa ta Punch ta wallafa.

Rahoton da kamfanin S&P Global ya fitar ya bayyana cewa farashin buhun shinkafa mai nauyin kilo 50 ya sauka zuwa N58,000 a wasu yankunan Najeriya,...

‘Yan siyasar da ke neman mukamai ba don talakawa suke yi ba – Zargin Bafarawa ga ‘yan siyasar Nijeriya

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi zargin cewa an yi wa siyasar adawa kamshin mutuwa a Najeriya. Bafarawa, wanda ya kasance jigo...

Mafi Shahara