DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Nijeriya na asarar dala biliyan 1.1 kowace shekara saboda Malaria

-

Ministan lafiya Farfesa Muhammad Pate ya ce a kowace shekara Nijeriya na asarar makudan kudaden da suka kai dala biliyan 1.1 saboda cutar malaria.
Da yake jawabi a lokacin taron kwamitin yaki da cutar malaria karo na farko da ya gudana a Abuja, Ministan ya jaddada muhimmancin hadin kai tsakanin sarakuna da malamai domin kawar da cutar.
Wata sanarwa da mataimakin kakakin ma’aikatar lafiya ya fitar, ta ambato Farfesa Pate na cewa cutar zazzaɓin cizon sauro babbar barazana ce ga harkar lafiya, tattalin arziki da kuma ci gaban kasa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara