DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaba Tinubu zai je kasar Faransa

-

Shugaba Bola Tinubu zai bar Abuja a gobe Laraba domin karba gayyatar shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron.
Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Bayo Onanuga, ya ce ziyarar shugaban ta kwanaki uku zata mayarda hankali wajen karfafa alakar shugabanci, tattalin arziki da al’adu da kuma hadaka tsakanin kasashen musamman a dannin noma, tsaro, ilimi, lafiya, samar da ayyukan yi ga matasa da dai sauransu.
Shugaba Tinubu zai samu rakiyar uwar gidansa da kuma wasu jami’an gwamnati.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Muna kokarin bunkasa tattalin arzikin Nijeriya zuwa dala tiriliyan 1 – Kashim Shettima

Mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya ce gwamnatin kasar na kan hanyar bunkasa tattalin arzikin Nijeriya zuwa dala tiriliyan 1 cikin shekaru goma masu zuwa. Kashim...

Mafi Shahara