Gwamnatin Nijeriya za ta dawo da harajin saukar jiragen ‘Helicopter’ na $300 a filayen jiragen kasar

-

Hukumar kula da iyakokin sama na Nijeriya ta ce za ta soma karÉ“ar harajin saukar jiragen ‘Helicopter’ na dala 300 a filayen jiragen kasar nan ba da jimawa ba.
Wannan na zuwa ne watanni shida da gwamnatin tarayya ta dakatar da harajin saboda kin amincewar kamfunnan jiragen sama.
Da yake jawabi a wurin babban taron kungiyar ma’aikatan jiragen sama, darakta mai kula da sufurin jiragen sama na hukumar Mista Tayo John, ya ce ta hanyar karÉ“ar haraji za su magance kalubalen kudaden da suke fuskanta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara