HomeLabaraiRundunar 'yan sandan Kano ta kama mutum uku da naira biliyan 129...

Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama mutum uku da naira biliyan 129 da ake zargin kudin bogi ne

-

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 3 da makudan kudade da suka kai naira biliyan 129 da ake zargin na bogi ne.
Kakakin rundunar, SP Abdullahi Kiyawa, ya tabbatar wa manema labarai cewa kuÉ—aÉ—en sun hada da dalar Amurka, CFA da kuma naira, kuma an sato su ne a wurin wani dake harkar kudaden kasashen waje.
SP Kiyawa ya ce mutum 2 da aka kama da kuÉ—in tare da wanda su ka yiwa satar duk suna tsare a hannun rundunar ‘yan sanda, kuma ana ci gaba da bincike domin gano wanda ke buga kudaden na bogi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin...

Kawance domin kayar da Tinubu a 2027 ba zai yi wani tasiri ba, bata lokaci ne kawai, in ji dan jam’iyyar PDP Ayo Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya yi watsi da gamayyar jam’iyyun adawa na siyasa da ake tattaunawa a kai, da nufin kifar da Gwamnatin...

Babu wanda ya hana Kasshim Shettima shiga fadar Shugaban kasa ta Villa, labarin ba ya da tushe bare makama – Mai magana da yawunsa...

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai Stanley Nkwocha,ya bayyana labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta, dangane da hana...

Jiga-jigan APC sun tattaru a Abuja, sun tabbatar wa da Shugaba Tinubu zai yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben 2027

Jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki sun gudanar da wani gangami a Abuja, inda suka bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin rinjaye a...

Most Popular

spot_img