DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Majalisar dokokin Adamawa ta amince da dokar da za ta baiwa Gwamna damar kirkiro da sabbin masarautu masu daraja ta 1

-

Majalisar dokokin jihar Adamawa ta amince da wata doka da za ta bada damar kirkiro da ƙarin masarautu masu daraja ta daya a jihar.
Dokar wadda ke jiran Gwamna Ahmadu Fintiri ya sanya mata hannu domin tabbatar da ita, na zuwa ne kwanaki kadan bayan da gwamnan ya sanya hannu kan dokar da ta kirkiro da gundmomi 83.
Sabuwar dokar za ta sauke Lamidon Adamawa, Mustapha Barkindo, daga zama shugaban majalisar sarakuna na din-din-din, muĆ™amin zai zama wa’adin shekara 1 tsakanin sarakunan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

‘Yan siyasar da ke neman mukamai ba don talakawa suke yi ba – Zargin Bafarawa ga ‘yan siyasar Nijeriya

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi zargin cewa an yi wa siyasar adawa kamshin mutuwa a Najeriya. Bafarawa, wanda ya kasance jigo...

Mafi Shahara