DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Nijeriya na ci gaba da jan ragama a jerin kasashen da su ka rungumi Kiripto

-

Wani sabon rahoto ya nuna cewa Nijeriya na ci gaba da kasancewa a kan gaba a cikin jerin kasashen da suka rungumi amfani da kudaden badini wato cryptocurrency.
Rahoton, wanda kamfanin Consensys da ke bincike kan harkar kudaden yanar gizo da fasahar Web3 ya fitar a ranar Talata, ya ce Nijeriya da Indiya na kara bunkasa ta fannin amfani da kudaden cryptocurrency.
Kamfanin ya ce a binciken da ya yi, ya gano cewa kaso 99 na ‘yan Nijeriya suna da masaniya akan kudin kiripto kuma kashi 98 suna da yarda akan kamfanonin yanar gizo da ke amfani da bayanansu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara