Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya sanya sabbin ka’idoji ga masu neman visa

-

Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya sanar da cewa ya sabunta ka’idojin da ake bi wajen karÉ“ar izinin shiga kasar wadanda za su soma aiki daga ranar 1 ga watan Janairu 2025.
Daga yanzu duk wanda ke neman ‘visa’ dole ne ya ziyarci ofishin diflomasiyya da ke Lagos sau biyu. 
Ofishin ya bayyana hakan ne a shafinsa na X, kuma ya ce ya yi hakan ne a domin saukaka aikin da kuma rage jan lokaci saboda rashin gabatar da isassun takarardu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara