DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnan Katsina ya nada sabon shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin jihar

-

Gwamnan jihar Katsina ya amince da nadin Hon AbdulĆ™adir Mamman Nasir a matsayin sabon shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar.
Abdulƙadir Mamman Nasir ya maye gurbin Hon Jabiru Abdullahi Tsauri wanda Shugaba Tinubu ya nada mukami a Abuja.
Kafin nadin na Hon Abdulƙadir, shi ne shugaban hukumar kula da nomar rani ta jihar Katsina wato Katsina Irrigation Authority.
Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawun Gwamnan Malam Ibrahim Kaulah Mohammed da DCL Hausa ta samu kwafi a Katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara