DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tinubu zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2025 a gaban Majalisun dokokin Nijeriya

-

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu 

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu zai gabatar da kudirin kasafin kudin shekarar 2025 na naira tiriliyan 47 da Biliyan 900 ga Majalisun dokokin kasar. 

Shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio, ne ya bayyana hakan a zaman majalisar na ranar Alhamis. 

A ‘yan makwannin da suka gabata ne Tinubu ya gabatarwa majalisun biyu, daftarin kasafin kudin na matsakaicin zango da ya kai Naira tiriliyan 26 da biliyan 100.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara