DCL Hausa Radio
Kaitsaye

PRP ta tabbatar da shirin yin hadaka da jam’iyyar ADC a Nijeriya gabanin zaben 2027

-

Jam’iyyar PRP a Nijeriya ta tabbatar da shirin ta na yin maja da jam’iyyar ADC gabanin babban zaben shekarar 2027.

Shugaban jam’iyyar PRP na kasa Falalu Bello ne ya bayyana hakan a wani taro na hadin gwiwa da takwararta ta ADC, da ya gudana a karshen makon nan a Abuja.

Wannan mataki dai na zuwa ne kwanaki uku bayan da jam’iyyar APC mai mulki ta yi gargadin cewa babu wata hadaka da jam’iyyun adawa za suyi da zai sa su iya kwace kujerar shugaban kasa Bola Tinubu a zaben 2027.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara