Tinubu ya nemi goyon bayan kafafen yada labarai kan kudirin dokar haraji

-

Tinubu ya nemi goyon bayan kafafen yada labarai kan kudirin dokar haraji

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya bukaci goyon bayan kafafen yada labarai kan kudirin sake fasalin harajin kasar, yana mai bayyana hakan a matsayin wani muhimmin mataki na gina kasa da kuma wadata ga yan Najeriya.

Shugaban wanda ya samu wakilcin Ministan Yada labarai na kasa, Mohammed Idris, ya yi wannan bayani ne a Lagos 

Ya kara da cewa duk da banbancin ra’ayi a tsakanin al’umma game da dokar haraji, amma akwai bukatar yin garambawul ga tsarin tafiyar da haraji a halin yanzu.

Ya jaddada kwarin gwiwar cewa, tattaunawar da ake yi kan sauye-sauyen haraji, za a samu mafita.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara