Kudirin kasafin kudin 2025 ya tsallake karatu na biyu a majalisar dattawa

-

Majalisar dattawan Nijeriya ta amince kudurin kasafin kudin 2025 da ya kai tiriliyan 49.7 ya tsallake karatu na biyu, bayan da shugaban kasa Bola Tinibu ya gabatar da shi a ban majalisun kasar.
Amincewar na zuwa ne, yayin da majalisar ta tafi hutu har zuwa 14 ga watan Janairun 2025 domin bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara.
Yayin zaman majalisar na yau Alhamis, ‘yan majalisar sun tafka muhawara kan kasafin kudin wanda ya baiwa bangaren tsaro fifiko.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara