Jagororin arewa ne ke mayar da yankin baya tsawon shekaru 40 da suka wuce – Yakubu Dogara

-

Tsohon kakakin majalisa ta 9 ta wakilan Nijeriya Yakubu Dogara, ya alakanta yanayin da yankin arewacin Nijeriya ke ciki na koma baya da shugabannnin yankin.
Ya bukaci ‘yan Nijeriya su goyi bayan kudirin Shugaba Buhari na ciyar da kasar gaba ta hanyar dokar garmbawul ga tsarin haraji wadda ke gaban majalisa.
Dogara na jawabi ne a wurin wani taro da shugabannin kiristocin yankin arewacin Nijeriya su ka yi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara