Farashin tikitin jirgin sama ya yi tashin gwauron-zabi gabanin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara

-

 

Gabanin bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara, farashin tikitin jirgin sama a cikin gida Nijeriya ya yi tashin gwauron-zabi yayinda wasu kamfunnan aka saye tikitin musamman a yankunan Kudu-maso-Gabas da Kudu maso Kudu 

Majiyar DCL Hausa ta Daily trust ta rawaito cewa farashin jirgi a yankunan ya karu da sama da kashi 100  inda ake sayar da tikitin tsakanin N380,000 zuwa N500,000.

A ranar Juma’ar da ta gabata an lura da cewa babu tikiti a  jirgin Legas zuwa Fatakwat  a kamfunnan Ibom Air, ValueJet da kuma tikin Arik Air.

Wani fasinja, Mista Kelechi Okpara, wanda ya ce ya samu jirgi zuwa Owerri amma a farashin N500,000 daga Lagos.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara