DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin Nijeriya za ta dauki ma’aikatan kwastam 3,927

-

 

Ministan kudi da tattalin arziki na Nijeriya, Wale Edun  ya ce gwamnatin tarayya ta amince da daukar ma’aikata 3,927 a hukumar kwastam da ke yaki da fasa kwauri.

A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar Abdullahi Maiwada ya fitar a ranar Lahadin da ta gabata, yace ministan ya bayyana haka ne a yayin taron hukumar karo na 61 a Abuja.

Ya kuma bayyana  muhimmancin da hukumar ke da shi wajen samar da kudin shiga ga gwamnatin tarayya musamman ga  kasafin kudin Najeriya na shekarar 2025.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Farashin buhun shinkafar waje mai nauyin 50KG ya koma N58,000 a wasu sassan Nijeriya in ji wani rahoton da majiyar DCL Hausa ta Punch ta wallafa.

Rahoton da kamfanin S&P Global ya fitar ya bayyana cewa farashin buhun shinkafa mai nauyin kilo 50 ya sauka zuwa N58,000 a wasu yankunan Najeriya,...

‘Yan siyasar da ke neman mukamai ba don talakawa suke yi ba – Zargin Bafarawa ga ‘yan siyasar Nijeriya

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi zargin cewa an yi wa siyasar adawa kamshin mutuwa a Najeriya. Bafarawa, wanda ya kasance jigo...

Mafi Shahara