DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaba Tinubu ya yi jimamin mutuwar tsohon firaministan Indiya, Dr Manmohan Singh

-

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya mika sakon ta’aziyya tare da karantawa al’ummar kasar Indiya, kan rasuwar tsohon firaministan kasar Dr Manmohan Singh.
Dr Singh, wanda ya yi jagoranci tsakanin shekara ta 2004 zuwa 2014, ya rasu a jiya Alhamis yana da shekaru 92.
A cikin wani bayani da fadar shugaban Nijeriya ta fitar, ta hannun mai magana da yawun shugaban kasa Bayo Onanuga, Shugaba Tinubu ya bayyana Manmohan Singh a matsayin shugaba mai hangen nesa wanda ya yi tsayin daka wajen ganin alakar Nijeriya da Indiya ta yi karfafa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara