DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnan jihar Zamfara Dauda ya ba ma’aikatan jihar ‘bonus’ don saukaka musu rayuwa

-

Gwamnatin jihar Zamfara ta amince da ba ma’aikatan gwamnati a jihar kaso 30% na albashinsu a matsayin wani ‘hasahi’ da zai rage musu radadin rayuwa.
A wata sanarwa daga shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar Ahmad Aliyu Liman, ta ce karimcin bai tsaya ga ma’aikatan gwamnati kadai ba, hada ‘yan fansho da suka yi ritaya daga aiki.
Sanarwar ta ce wannan karimcin na daga cikin yunkurin gwamnatin jihar na inganta rayuwar ma’aikata da sauran daukacin al’ummar jihar.
Gwamna Dauda Lawan ya bukaci ma’aikatan jihar da su mayar da biki ta hanyar jajircewa wajen aiki don gina jihar ta zarta tsara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Zaben Okowa a matsayin abokin takarar Atiku ne kuskuren da ya kayar da PDP a 2023 — Abba Moro

Zaben Okowa a matsayin abokin takarar Atiku ne kuskuren da ya kayar da PDP a 2023 — Abba Moro Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata...

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

Mafi Shahara