Bankin duniya ya hannanta wa Nijeriya bashin dala bilyan 1.5 don ta ci gaba da aiwatar da tsare-tsaren tattalin arziki

-

Bankin duniya ya hannunta wa gwamnatin Nijeriya bashin dala biliyan 1.5 domin ci gaba da aiwatar da tsare-tsaren tattalin arzikin kasar da su ka haÉ—a cire tallafin man fetur da garambawul ga dokar haraji.
Bankin dai ya amince da baiwa kasar bashi har kashi biyu da ya haÉ—a da dala biliyan 1.5 da kuma dala miliyan 750.
Lamunin na da manufar taimaka wa Nijeriya aiwatar da tsare-tsaren tattalin arziki da su ka da habbaka hanyoyin shigar kudade ga kasar baya ga bangaren man fetur, aiwatar da kasafin kudi da kuma wasu ayyuka na ci gaban al’umma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara