DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Matatar Warri ta soma aiki – Kamfanin mai NNPCL

-

Shugaban kamfanin mai na Nijeriya NNPCL Malam Mele Kyari ya bayyana cewa matatar mai ta birnin Warri da ke jihar Delta ta soma aiki.
Kyari ya bayyana hakan ne a lokacin da ya kai ziyarar duba a matatar tare da wata tawagar ma’aikata a Litinin din nan.
A cewarsa duk da cewa ba ta fara aiki kashi dari ba, suna kokarin aiwatar da abin da mafi yawan mutane ke ganin ba zai yiwu ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara