DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sai watan Fabrairu majalisar dokokin Nijeriya za ta amince da kasafin kudin 2025

-

Wasu bayanai sun bayyana dangane da kasafin kudin shekara ta 2025 da ya kai naira milyan 47 da shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya gabatar.
Kamar yadda jadawalin ayyukan majalisar su ka nuna, kwamitin kasafin kudi zai gabatar da rahotonsa ne a ranar 31 ga watan Janairu 2025, abinda zai share fagen amincewa da kasafin kudin a watan Fabrairu.
Jadawalin ya nuna cewa ma’aikatu da hukumomin gwamnati za su fara kare kasafin kudinsu ne a ranar 7 ga watan Janairun 2025.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara