DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaba Tinubu ya jinjina wa kamfanin NNPCL bisa gyara matatar mai ta Warri

-

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya nuna jin dadinsa da sake bude matatar mai ta Warri da aka gyara da kamfanin na kasa NNPCL ya yi.
Wani bayani da mai magana da yawun shugaban Bayo Onanuga ya fitar a wannan Litinin, Shugaba Tinubu ya bayyana wannan a matsayin babbar nasara ce da za ta kara karfafa gwuiwar ‘yan Nijeriya. 
Gyara matatar mai ta Warri na zuwa ne, yan kwanaki bayan da matatar mai ta Fatakwal ta fara aiki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara