DCL Hausa Radio
Kaitsaye

“Hana ‘yan majalisa saka wani abu cikin kasafin kudi shi ne kawai zai magance matsar cushe” – Sanata Shehu Sani

-

Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Kwamared Shehu Sani ya ce akwai hanyoyin da za a iya wajen magance matsalar cushe da ‘yan majalisa ke yi cikin kasafin kudin da hukumomi da ma’aikatun gwamnati ke gabatarwa.
Wani sakon da ya wallafa a shafin sa na sada zumunta na X, Shehu Sani yace hanya daya tilo ta magance yin cushen ita ce yin dokar da za ta haramtawa ‘yan majalisar sauya kasafin Kudin da aka gabatar musu, sai dai ya ce wannan abu ne mai wuya.
Shawarar ta Shehu Sani na zuwa ne dai dai lokacin da kwamitin kasafin kudu da ministan kudi da sauran masu ruwa da tsaki ke gudanar da wani taro a birnin tarayya Abuja.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Farashin buhun shinkafar waje mai nauyin 50KG ya koma N58,000 a wasu sassan Nijeriya in ji wani rahoton da majiyar DCL Hausa ta Punch ta wallafa.

Rahoton da kamfanin S&P Global ya fitar ya bayyana cewa farashin buhun shinkafa mai nauyin kilo 50 ya sauka zuwa N58,000 a wasu yankunan Najeriya,...

‘Yan siyasar da ke neman mukamai ba don talakawa suke yi ba – Zargin Bafarawa ga ‘yan siyasar Nijeriya

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi zargin cewa an yi wa siyasar adawa kamshin mutuwa a Najeriya. Bafarawa, wanda ya kasance jigo...

Mafi Shahara