DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Jihar Kano ta yi watsi da kudirin dokar harajin Shugaba Tinubu

-

Gwamnatin jihar Kano, ta soki tare da yin watsi da kudirin garambawul ga dokar haraji da ke gaban majalisar dokoki a yanzu haka.
Gwamna Abba Kabir Yusuf, ne ya bayyana hakan ta bakin mataimakinsa Aminu Abdussalam Gwarzo, da hakan ya bayyana matsayar gwamnatin a yayin bikin sabuwar shekara ta 2025.
Wata sanarwa da sakataren yaÉ—a labarai na mataimakin gwamnan Ibrahim Garba Shu’aibu ya fitar, ta ce jihar Kano ba ta goyon bayan dokar saboda za ta shafi walwalar al’umma, tare da kara jefa su cikin halin kaka nikayi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara