HomeUncategorizedKungiyar kwadago a Nijeriya NLC ta nace sai Shugaba Tinubu ya janye...

Kungiyar kwadago a Nijeriya NLC ta nace sai Shugaba Tinubu ya janye kudurin dokar haraji dake majalisa

-

Kungiyar kwadago NLC a Nijeriya ta dage akan cewa dole sai gwamnatin tarayya ta janye dokar garambawul ga haraji da ke gaban majalisar dokokin kasar.
A cikin sakonta na barka da sabuwar shekara, Shugaban kungiyar NLC Joe Ajaero ya ce wannan ya zama dole saboda inganta walwalar ma’aikatan Nijeriya.
Ya kuma jaddada muhimmancin aikin gwamnati a buÉ—e tare da janyo masu ruwa da tsaki da kuma yi wa ‘yan kasa adalci a kowane lamari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin...

Kawance domin kayar da Tinubu a 2027 ba zai yi wani tasiri ba, bata lokaci ne kawai, in ji dan jam’iyyar PDP Ayo Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya yi watsi da gamayyar jam’iyyun adawa na siyasa da ake tattaunawa a kai, da nufin kifar da Gwamnatin...

Babu wanda ya hana Kasshim Shettima shiga fadar Shugaban kasa ta Villa, labarin ba ya da tushe bare makama – Mai magana da yawunsa...

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai Stanley Nkwocha,ya bayyana labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta, dangane da hana...

Jiga-jigan APC sun tattaru a Abuja, sun tabbatar wa da Shugaba Tinubu zai yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben 2027

Jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki sun gudanar da wani gangami a Abuja, inda suka bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin rinjaye a...

Most Popular

spot_img