DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sojojin Faransa za su fara ficewa daga kasar Côte d’Ivoire

-

Shugaban kasar Ivory Coast, Alassane Ouattara ya sanar da cewa sojojin kasar Faransa za su fara ficewa daga kasar nan ba da jimawa ba.
A cikin wani jawabin sabuwar shekara da ya yi a gidan talabijin na kasar, Ouattara ya ce sojojin Faransa 600 da ke cikin kasar za su fara barin kasar a watan Janairun da muke ciki.
Ya kara da cewa za a hannunta mazaunin sojojin ga rundunar sojin kasar Côte d’Ivoire tare da kara zamanantar da aikinsu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara