HomeUncategorizedUwar gidan Shugaba Bola Tinubu ta kai ziyara ga jarirai; mace da...

Uwar gidan Shugaba Bola Tinubu ta kai ziyara ga jarirai; mace da namiji na farko da aka haifa a 2025

-

Uwar gidan shugaban kasa Sanata Oluremi Tinubu, ta kai ziyara ga jariri na farko da aka haifa a ranar 1 ga watan Janairun 2025 a asibitin Asokoro dake birnin tarayya Abuja.
Oluremi Tinubu wadda ta samu wakilcin uwar gidan mataimakin shugaban kasa Nana Shettima, ta bayar da kyautukka ga jarirai mace da namiji da aka haifa a sabuwar shekara.
Ta bayyana cewa gwamnati mai ci a shirye take wajen inganta rayuwar yara domin su girma su zama abin alfahari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin...

Kawance domin kayar da Tinubu a 2027 ba zai yi wani tasiri ba, bata lokaci ne kawai, in ji dan jam’iyyar PDP Ayo Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya yi watsi da gamayyar jam’iyyun adawa na siyasa da ake tattaunawa a kai, da nufin kifar da Gwamnatin...

Babu wanda ya hana Kasshim Shettima shiga fadar Shugaban kasa ta Villa, labarin ba ya da tushe bare makama – Mai magana da yawunsa...

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai Stanley Nkwocha,ya bayyana labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta, dangane da hana...

Jiga-jigan APC sun tattaru a Abuja, sun tabbatar wa da Shugaba Tinubu zai yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben 2027

Jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki sun gudanar da wani gangami a Abuja, inda suka bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin rinjaye a...

Most Popular

spot_img