DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Mutum 573,519 ke neman gurbin ma’aikata 3,927 da hukumar Kwastam za ta dauka

-

Hukumar hana fasa kwauri ta Nijeriya ta ce mutum 573,519 ne su ka cike shafin neman aiki da ta buɗe a kasa da mako guda, domin neman gurbin ma’aikata 3,927.
Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Abdullahi Maiwada, ya ce tuni da aka rufe shafin saboda lokacin da aka ɗiba ya cika.
Ya ce bangaren da za a dauki ma’aikatan yana da yawa aikin na tafiya yadda ya kamata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara